• Shin Tallafin Abinci Ne Zai Magance Damuwar Talakan Najeriya?

  • Jul 17 2024
  • Duración: 25 m
  • Podcast

Shin Tallafin Abinci Ne Zai Magance Damuwar Talakan Najeriya?  Por  arte de portada

Shin Tallafin Abinci Ne Zai Magance Damuwar Talakan Najeriya?

  • Resumen

  • Tun bayan janye tallafin man fetur, gwamnati ke ta rarraba kayan abinci ga talakawa domin rage musu radadi.

    A wannan makon Shugaban Kasa Bola Tinubu ya bayar da umarin raba tirela 20 ga kowace jiha a Najeriya da Birnin Tarayya duk da wasu na wannan salo ba ya tasiri.

    Shirin Daga Laraba ya duba yadda tallafin abincin daga gwamnatin zai magance damuwar talakan Najeriya.

    Más Menos
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

Lo que los oyentes dicen sobre Shin Tallafin Abinci Ne Zai Magance Damuwar Talakan Najeriya?

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.