• Abin Da Dokar Ta-Baci Kan Man Fetur Ke Nufi

  • Jul 4 2024
  • Duración: 26 m
  • Podcast

Abin Da Dokar Ta-Baci Kan Man Fetur Ke Nufi  Por  arte de portada

Abin Da Dokar Ta-Baci Kan Man Fetur Ke Nufi

  • Resumen

  • Send us a Text Message.

    Ana ta musayar ra’ayin bayan da Kamfanin man fetur na kasa NNPCL ya ayyana dokar ta-ɓaci kan harkokin haƙowa da kuma fitar da ɗanyen mai daga ƙasar.

    Mutane na neman amsar shin me hakan ke nufi, da muhawarar ko hakan abu mai yiwuwa ne?

    Shirin Najeriya a Yau nzai tattauna kan abin da dokar ta baci kan man fetur ke nufi.

    Más Menos
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

Lo que los oyentes dicen sobre Abin Da Dokar Ta-Baci Kan Man Fetur Ke Nufi

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.