• Abin Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Azumin Tasu’a Da Ashura

  • Jul 16 2024
  • Duración: 15 m
  • Podcast

Abin Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Azumin Tasu’a Da Ashura  Por  arte de portada

Abin Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Azumin Tasu’a Da Ashura

  • Resumen

  • Send us a Text Message.

    A yau ne ake kammala azumin Tasu'a da Ashura, wato na kwanakin Tara da Goma cikin watan farko na kalandar Musulunci da Musulmai ke yi.

    Azumi ne da ake yi cikin watan Muharram, wanda malamai ke cewa yana daya daga cikin watanni hudu mafiya Alfarma a shekarar Musulunci.

    Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda ake azumin Tasu'a da Ashura da muhimmancin shi ga rayuwar Musulmai.

    Más Menos
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

Lo que los oyentes dicen sobre Abin Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Azumin Tasu’a Da Ashura

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.