Episodios

  • Daga yankin da ke fuskantar hare haren yan ta’ada a arewa maso yammancin Nijar kashi 2
    Jul 20 2023

    Ahmed, wani matashi ne makiyayi wanda ya fito daga cikin kabilar bugage mazaunan wani kauye da ke karkashin karamar hukumar Tillia a kasar Nijar. Ahmed Ya na da burin ganin garin su ya bunkasa, amma tun shekara ta 2018, garin na ke fuskantar hari daga yan ta’ada masu ikirarin jihadi. Ahmed kan kan shi ya rasa dayawa daga cikin dangin shi. Gomnatin kasar Nijar, tare da abokanen hulda, sun  na iya kokari wajan kawo agaji a wayanan yankuna



    Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

    Más Menos
    19 m
  • Daga yankin da ke fuskantar hare haren yan ta’ada a arewa maso yammancin Nijar
    Jul 20 2023

    Ousmane, bafulatani ne makiyayi kuma mazaunin karamar hukumar Tillia da ke arewa maso yammancin kasar Nijar, kusa da iyakar kasar Mali. A cikin yan shekarun da su ka shude, Ousmane ya fuskanci yan matsaloli daga al ummar shi, a dalili wata jita-jita da ta danganta shi da yan ta’ada masu ikirarin jihadi. Hakan ya kai shi ga barin yankin da ya ke zaune a da can




    Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

    Más Menos
    20 m
  • Daga wajan aikin gishiri a garin Bilma
    Jun 28 2023

    A cikin wanan shirin, Kagana Abari za ta fayyace yanda ta ke aiki a  wajan sarrafa gishiri da a ke cema kalala, kusa da karamar hukumar Bilma, a arewacin Nijar. Da kuma yanda su ke fuskantar matsalar muhalli da na yawaitar al umma, Musaman yanda matsowar hamada ke wahalda su. Hakan kan sa matasan su na tafiya cin rani, har aikin na su gishiri na neman bacewa sannu sannu. 



    Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

    Más Menos
    15 m
  • Daga mahakar zinaria a arewacin Mali
    Jun 28 2023

    A da can, Moctar na cikin wayanda ke fitar da bakin haure zuwa iyakokin arewacin  kasar Nijar. Amma dokar da gomnati ta gindaya, ita soke wanan aikin na Moctar. Domin samun wata hanyar rufa ma kan sa asiri, Moctar ya doshi mahakar zinaria da ke karkashin gungun yan Azawad, a kasar Mali, inda ya kwashe shekaru kamin ya dawo gida a 2019. Tun wanan lokacin, bai sake waywayen wanan mahakar ba sai bana, da wani muradi ya ja shi. Moctar zai kawo muna labarin yanda balaguron sa ya kasance



    Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

    Más Menos
    22 m