• Alaƙar Da Ke Tsakanin Masu Haƙar Ma’adanai Da ‘Yan Bindiga

  • Jul 22 2024
  • Duración: 26 m
  • Podcast

Alaƙar Da Ke Tsakanin Masu Haƙar Ma’adanai Da ‘Yan Bindiga  Por  arte de portada

Alaƙar Da Ke Tsakanin Masu Haƙar Ma’adanai Da ‘Yan Bindiga

  • Resumen

  • Send us a Text Message.

    Jihohin Zamfara da Neja a Arewacin Najeriya na cikin jihohin da ke fuskantar kalubalen tsaro duk da tarin ma’adanai da suke da su.

    Sai dai duk da zafin hare-haren da ake samu a wadannan jihohi aikin hakar ma’adanai na ci gaba kamar yadda aka saba.

    Shin wace alaka ke tsakanin masu hakar ma’adanai da ‘yan bindiga? Wani binciken da Daily Trust ta gudanar ya gano haka, kamar yadda za ku ji a cikin shirin Najeriya a Yau.

    Más Menos
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

Lo que los oyentes dicen sobre Alaƙar Da Ke Tsakanin Masu Haƙar Ma’adanai Da ‘Yan Bindiga

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.