• Daga yankin da ke fuskantar hare haren yan ta’ada a arewa maso yammancin Nijar

  • Jul 20 2023
  • Duración: 20 m
  • Podcast

Daga yankin da ke fuskantar hare haren yan ta’ada a arewa maso yammancin Nijar

  • Resumen

  • Ousmane, bafulatani ne makiyayi kuma mazaunin karamar hukumar Tillia da ke arewa maso yammancin kasar Nijar, kusa da iyakar kasar Mali. A cikin yan shekarun da su ka shude, Ousmane ya fuskanci yan matsaloli daga al ummar shi, a dalili wata jita-jita da ta danganta shi da yan ta’ada masu ikirarin jihadi. Hakan ya kai shi ga barin yankin da ya ke zaune a da can




    Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

    Más Menos

Lo que los oyentes dicen sobre Daga yankin da ke fuskantar hare haren yan ta’ada a arewa maso yammancin Nijar

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.