• Dalilin Da Maza Ba Su Son Likita Namiji Ya Duba Matansu

  • Jun 5 2024
  • Duración: 29 m
  • Podcast

Dalilin Da Maza Ba Su Son Likita Namiji Ya Duba Matansu  Por  arte de portada

Dalilin Da Maza Ba Su Son Likita Namiji Ya Duba Matansu

  • Resumen

  • A yanayi na rashin lafiya a kan ga wasu maza na tuburewa likita namiji ba zai duba musu iyali ba, musamman wajen haihuwa a asibitoci.

    Amma akwai matan da su ma a ganin su, kunya kan hana su sakin jiki likitoci maza su duba su.

    Shirin Daga Laraba na wannan makon ya yi nazari a kan meyasa wasu basu yarda likita namiji ya duba matansu a asibiti.

    Más Menos
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

Lo que los oyentes dicen sobre Dalilin Da Maza Ba Su Son Likita Namiji Ya Duba Matansu

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.