• Dalilin Dawowar Layukan Mai A Najeriya

  • Jul 8 2024
  • Duración: 27 m
  • Podcast

Dalilin Dawowar Layukan Mai A Najeriya

  • Resumen

  • Send us a Text Message.

    Jihohi da dama a wannan lokaci sun fada cikin yanayin dogayen layukan mai da kuma karancinsa.

    Wasu gidajen mai sun kasance a kulle yayin da masu siyarwar kuma farashin sai wanda ya gani, baya ga ‘yan bumburutu da ke cin kasuwarsu a bayan fage.

    Shirin Najeriya a Yau domin jin dalilin wahalar mai a Najeriya

    Más Menos

Lo que los oyentes dicen sobre Dalilin Dawowar Layukan Mai A Najeriya

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.