• Gaskiyar Magana Kan Bullar Kungiyar Luwadi Da Madigo A Kano

  • Jul 9 2024
  • Duración: 22 m
  • Podcast

Gaskiyar Magana Kan Bullar Kungiyar Luwadi Da Madigo A Kano

  • Resumen

  • Send us a Text Message.

    Labarin bullar wata kungiyar da ake zargin tana rajin yada akidar auren jinsi a Kano na ci gaba da yamusta hazo.

    Tuni hukumomi suka bayyana matakin da za su dauka a kan wadannan zarge-zarge duk da yake sun amince cewa sun taba ganawa da kungiyar.

    Shirin Najeriya a Yau zai bincika yadda aka yi ana zaton wuta a makera, ta tashi a masaka.


    Más Menos

Lo que los oyentes dicen sobre Gaskiyar Magana Kan Bullar Kungiyar Luwadi Da Madigo A Kano

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.