• [62]. Mutanen Fali, Bana - "Gayyatar Sanin Yesu Da Kansa(Hausa)".3gp
    Dec 30 2022
     [62]. Fali, Bana People - "Invitation to Know Jesus Personally(hausa)".3gp
    Más Menos
    6 m
  • Hausa(حَوْسَ) - "Yesu: Ubangiji da Mai Ceto(Hausa)".3gp
    Dec 27 2022
    Hausa(حَوْسَ) - "Jesus:  Lord and Saviour(English)".3gp  
    Más Menos
    1 h y 28 m
  • Hausa(حَوْسَ) - Yesu: Malami kuma Mai warkarwa(Hausa)".3gp
    Dec 27 2022
    Hausa(حَوْسَ) - "Jesus: Teacher and Healer(English)".3gp  // 1KOR 13. - Ƙauna1Ko da zan yi magana da harsunan mutane, har da na mala'iku, amma ya zamana ba ni da ƙauna, na zama ƙararrawa mai yawan ƙara ke nan, ko kuwa kuge mai amo. 2Mat 17.20; 21.21; Mar 11.23 Ko da zan yi annabci, ina kuma fahimtar dukkan asiri, da dukkan ilimi, ko da kuma ina da matuƙar bangaskiya, har yadda zan iya kawar da duwatsu, muddin ba ni da ƙauna, to, ni ba kome ba ne. 3Ko da zan sadaukar da duk abin da na mallaka, in kuma ba da jikina a ƙone, in har ba ni da ƙauna, to, ban amfana da kome ba. 4Ƙauna tana sa haƙuri da kirki. Ƙauna ba ta sa kishi, ba ta yin kumbura. 5Ƙauna ba ta sa ɗaga kai ko rashin kārā, ƙauna ba ta sa sonkai, ba ta jin tsokana, ba ta riƙo. 6Ƙauna ba ta sa yin farin ciki da mugunta, sai dai da gaskiya. 7Ƙauna tana sa daurewa a cikin kowane hali, da bangaskiya a cikin kowane hali, haka kuma sa zuciya a cikin kowane hali, da jimiri a cikin kowane hali.8Ƙauna ba ta ƙarewa har abada. Annabci zai shuɗe, harsuna za su ɓace, ilimi kuma zai shafe. 9Ai, hakika iliminmu ba cikakke ba ne, annabcinmu kuma ba cikakke ba ne. 10Sa'ad da kuwa cikakken ya zo, sai ɗan kiman nan yă shuɗe. 11Sa'ad da nake yaro, nakan yi magana irin ta ƙuruciya, nakan yi tunani irin na ƙuruciya, nakan ba da hujjojina irin na ƙuruciya. Da na isa mutum kuwa, sai na bar halin ƙuruciya. 12Gama yanzu kamar a madubi muke gani duhu duhu, a ranar nan kuwa za mu gani ido da ido. A yanzu sanina sama sama ne, a ranar nan kuwa zan fahimta sosai, kamar yadda aka fahimce ni sosai. 13To, a yanzu abubuwan nan uku sun tabbata, bangaskiya, da bege, da kuma ƙauna, amma duk mafi girma a cikinsu ita ce ƙauna.
    Más Menos
    43 m
  • Harshen Fali, Bana - "Nuhu(Hausa)".mp3
    Dec 27 2022
    Fali, Bana Language - "Noah(English)".mp3
    Más Menos
    3 m
  • Harshen Fali, Bana - "Kalmomin Na Rayuwa(Hausa)".3gp
    Dec 27 2022
    Fali, Bana Language - "Words of Life(English)".3gp
    Más Menos
    29 m
  • Harshen Fali, Vimtim - "Hanyoyi Biyu(Hausa)".mp3
    Dec 27 2022
    Fali, Vimtim Language - "The Two Roads(English)".mp3
    Más Menos
    1 m
  • Harshen Fali, Vimtim - "Yayi kyau Labarai da Bishara Wakoki(Hausa)".3gp
    Dec 27 2022
    Fali, Vimtim - "Good News and Gospel Songs(English)".3gp
    Más Menos
    57 m
  • Harshen Fali, Vimtim - "Kalmomin Na Rayuwa(Hausa)".3gp
    Dec 27 2022
    Fali, Vimtim Language - "Words of Life(English)".3gp
    Más Menos
    6 m