• Kashi na 39 – Ta'addancin fitila mai mugun haske a garin Jena

  • Nov 17 2015
  • Duración: 15 m
  • Podcast

Kashi na 39 – Ta'addancin fitila mai mugun haske a garin Jena  Por  arte de portada

Kashi na 39 – Ta'addancin fitila mai mugun haske a garin Jena

  • Resumen

  • Da isarsu garin Jena, sai Paula da Philipp suka shiga binciken wannan lamari na ta'addancin. Kafin haka ma ashe an sake aikata wannan lamari. To, me yake faruwa haka? A kan hanyarsu ta zuwa otel, 'yan jaridar sun sami damar tambayar direban tasin da suke ciki a kan wannan abin da yake faruwa a gari. Sai ma kuma kawai suka yi kacibus da abin a gabansu: wani yana fasa maduban motocin mutane da fitila mai mugun haske. Ko wannan harin yana da nasaba da taron da aka yi ne yanzu haka a kan fitila mai haske a garin Jena? Yanayin kalmomin nahawu dai a wannan darasi ba su da wahala. Farfesa ya yi bayanin kalmomin wuri da bayanau kamar su "mit", da "zu", da kuma "in" wadanda suke daukar jakada.
    Más Menos
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

Lo que los oyentes dicen sobre Kashi na 39 – Ta'addancin fitila mai mugun haske a garin Jena

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.