• Kashi na 41 – Agaji daga sama

  • Nov 17 2015
  • Duración: 15 m
  • Podcast

Kashi na 41 – Agaji daga sama  Por  arte de portada

Kashi na 41 – Agaji daga sama

  • Resumen

  • Wakilan Radio D ba su yi nisa da binciken nasu ba. Sai kawai ga mujiya Eulalia ta bayyana a garin Jena. Watakila za ta iya kawo musu agaji. Paula da Philipp ba za su iya shiga cikin kamfanin fitilun ba saboda ginin na da tsayi. A nan Elulalia take da ranarta tun da za ta iya ganin dakunan binciken kamfanin daga sama. Wannan mujiya mai basira dai ta gano abubuwa da yawa. Amma kuma wani abin ba-zata ya faru. Abubuwan da ke faruwa sun ruda Farfesa ma. Don haka a cikin wannan kashi ya yi bayanin kalmar aikatau mai haska baya, wato "konzentrieren". Wannan wata dama ce ta nazarin wakilan suna masu haska baya.
    Más Menos
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

Lo que los oyentes dicen sobre Kashi na 41 – Agaji daga sama

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.