• Matakan Kauce Wa Hadarin Ambaliyar Ruwa

  • Jul 10 2024
  • Duración: 30 m
  • Podcast

Matakan Kauce Wa Hadarin Ambaliyar Ruwa  Por  arte de portada

Matakan Kauce Wa Hadarin Ambaliyar Ruwa

  • Resumen

  • Kusan ko wace damina sai hukumomi sun gargadi mazauna wasu yankuna game da yiwuwar samun ambaliyar ruwa.

    A bana ma Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMET) ta yi gargadin cewa jihohi kusan 31 za su fuskanci ambaliyar da rushewar gine-gine.

    Shirin Daga Laraba ya tattauna kan abin da ya kamata a yi domin kauce wa asara sakamakon ambaliya.

    Más Menos
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

Lo que los oyentes dicen sobre Matakan Kauce Wa Hadarin Ambaliyar Ruwa

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.