• Rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi Cikin Ƙarni Guda

  • Jul 11 2024
  • Duración: 21 m
  • Podcast

Rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi Cikin Ƙarni Guda

  • Resumen

  • Send us a Text Message.

    A wannan makon babban malamin Addinin Musulunci Sheikh Dahiru Usman ya samu ni’imar cika shekara 100 a duniya.

    Malamai da mabiya da al’umma sun jinjina yadda ya sadaukar da rayuwarsa wajen hidima ga Addini.

    Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari a kan gudummuwar da Shehin Malamin ya bayar a cikin shekara fiye da 70 da ya yi yana karantar da Al-Kur’ani.

    Más Menos

Lo que los oyentes dicen sobre Rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi Cikin Ƙarni Guda

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.