• Wane Sauyi 'Yancin Cin Gashin Kai Zai Kawo A Kananan Hukumomi?

  • Jul 12 2024
  • Duración: 28 m
  • Podcast

Wane Sauyi 'Yancin Cin Gashin Kai Zai Kawo A Kananan Hukumomi?  Por  arte de portada

Wane Sauyi 'Yancin Cin Gashin Kai Zai Kawo A Kananan Hukumomi?

  • Resumen

  • Send us a Text Message.

    Hukuncin kotun koli kan ikon kananan hukumomi ya jefa su cikin farin ciki a fadin Najeriya.

    Sai dai yanzu abin da ake son ganin ya faru shi ne yaushe wannan tsari zai yi tasiri kuma me ya rage ga kananan hukumomi.

    Shirin Najeriya a Yau ya yi fashin bakin kan abin da hukuncin ya kunsa da mataki na gaba ga kanana hukumomi.

    Más Menos
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

Lo que los oyentes dicen sobre Wane Sauyi 'Yancin Cin Gashin Kai Zai Kawo A Kananan Hukumomi?

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.