• Yadda Kanawa Suka Je Kallon Hawan Daushe A Zazzau

  • Jun 19 2024
  • Duración: 29 m
  • Podcast

Yadda Kanawa Suka Je Kallon Hawan Daushe A Zazzau  Por  arte de portada

Yadda Kanawa Suka Je Kallon Hawan Daushe A Zazzau

  • Resumen

  • Hawan Daushe al’ada ce ta sarakunan Kasar Hausa a lokacin bikin Sallah.

    A masarautar Zazzau a kan yi wannan hawa a ranar ukun Sallah da yamma, kuma yakan tara ‘yan Kallo daga wurare daban-daban ciki har da Kano.

    Shirin Daga Laraba na wannan makon zai duba yadda aka yi hawan na bana da yadda ya samo asali musamman a masarautar Zazzau.

    Más Menos
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

Lo que los oyentes dicen sobre Yadda Kanawa Suka Je Kallon Hawan Daushe A Zazzau

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.