• Ƙalubale Da Ci Gaban Dimokraɗiyar Najeriya Cikin Shekara 25

  • May 29 2024
  • Duración: 29 m
  • Podcast

Ƙalubale Da Ci Gaban Dimokraɗiyar Najeriya Cikin Shekara 25

  • Resumen

  • Najeriya ta cika shekara 25 cikin tsarin dimokradiyya ba tare da katsewa ba.

    Ana kan tsari ne na shugaban kasa mai cikakken iko tun daga 1999 a ranar 29 ga watan mayu, duk da yake an sauya bikin wannann rana zuwa 12 ga watan Yuni.

    Toh shin wane irin ci gaba ko akasin haka aka samu cikin wadannan shekaru 25?

    Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna kan wannan cikar Najeriya shekara 25 cikin mulkin dimokradiyya.



    Más Menos

Lo que los oyentes dicen sobre Ƙalubale Da Ci Gaban Dimokraɗiyar Najeriya Cikin Shekara 25

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.