• Yadda Sabon Mafi Karancin Albashi Zai Iya Daidaita Al’amura

  • Jul 30 2024
  • Length: 18 mins
  • Podcast

Yadda Sabon Mafi Karancin Albashi Zai Iya Daidaita Al’amura  By  cover art

Yadda Sabon Mafi Karancin Albashi Zai Iya Daidaita Al’amura

  • Summary

  • Send us a Text Message.

    Shugabann Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan sabon mafi karancin albashi na Naira 70,000.

    Yayin da ma’aikata ke ganin za su fara shagali, a gefe guda wasu masu kamfanonin da ‘yan kasuwa na ganin kamar an dora musu nauyin da ya fi karfinsu.

    Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan sauyin da za a iya samu saboda sabon albashin.

    Show more Show less
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

What listeners say about Yadda Sabon Mafi Karancin Albashi Zai Iya Daidaita Al’amura

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.