• Abin Da Ke Faruwa Da Bankunan Da Suka Haɗe Waje Guda

  • Aug 14 2024
  • Length: 23 mins
  • Podcast

Abin Da Ke Faruwa Da Bankunan Da Suka Haɗe Waje Guda

  • Summary

  • A Najeriya babban bankin kasa CBN ya bayar da wa’adi ga bankunan domin tara adadin wasu kudade a matsayin jarinsu ko kuma su hade guri daya da masu karamin karfi a bankuna.

    A halin yanzu wasu har sun fara hadewa da wasu bankunan, duk da yake ba sabon abu ba ne hadewar bankuna waje guda a Najeriya.

    To amma me ke faruwa indan bankunan suka hade? shin lamarin na shafar kwastomomi?

    Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi bayani kan abin da ke faruwa a duk lokacin da bankuna suka yi maja a waje da juna.

    Show more Show less

What listeners say about Abin Da Ke Faruwa Da Bankunan Da Suka Haɗe Waje Guda

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.