• Abin Da Gwamnati Za Ta Yi Idan Tana Son Hana Zanga-Zanga

  • Jul 31 2024
  • Length: 28 mins
  • Podcast

Abin Da Gwamnati Za Ta Yi Idan Tana Son Hana Zanga-Zanga

  • Summary

  • Lokaci na tafiya kuma matasa na turjiya kan shirinsu na zanga-zanga, duk da matakan da gwamnati ke ta dauka.

    Ana ta kokarin ganin zanga-zangar ta yiwu cikin lumana, domin kauce wa rikidewa zuwa ta tarzoma.

    Shirin Daga Laraba zai tattauna kan hanyoyin da suka kamata gwamnati ta bi domin samun mafita kan zanga-zanga.

    Show more Show less

What listeners say about Abin Da Gwamnati Za Ta Yi Idan Tana Son Hana Zanga-Zanga

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.