Al Ummar Can

By: Aoife McCullough
  • Summary

  • A cikin wannan faifan podcast, mutane 7 suna shiga gida daga ko'ina cikin Nijar da kuma iyakokinta. Suna ba mu labarin kwanakinsu, sana'o'insu da kuma matsalolinsu na yau da kullun. Ta hanyar idanunsu, ana kai mu zuwa ga abubuwan da ke da nisa daga babban birnin, galibi a cikin ƙauyuka masu nisa ko kuma inda ake rashin tsaro kuma dole ne mutane su nemi wasu hanyoyin rayuwa da aiki.


    Don shirye-shiryen da aka yi rikodin a Tamasheq, duba nan



    Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

    Aoife McCullough
    Show more Show less
Episodes
  • Daga yankin da ke fuskantar hare haren yan ta’ada a arewa maso yammancin Nijar kashi 2
    Jul 20 2023

    Ahmed, wani matashi ne makiyayi wanda ya fito daga cikin kabilar bugage mazaunan wani kauye da ke karkashin karamar hukumar Tillia a kasar Nijar. Ahmed Ya na da burin ganin garin su ya bunkasa, amma tun shekara ta 2018, garin na ke fuskantar hari daga yan ta’ada masu ikirarin jihadi. Ahmed kan kan shi ya rasa dayawa daga cikin dangin shi. Gomnatin kasar Nijar, tare da abokanen hulda, sun  na iya kokari wajan kawo agaji a wayanan yankuna



    Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

    Show more Show less
    19 mins
  • Daga yankin da ke fuskantar hare haren yan ta’ada a arewa maso yammancin Nijar
    Jul 20 2023

    Ousmane, bafulatani ne makiyayi kuma mazaunin karamar hukumar Tillia da ke arewa maso yammancin kasar Nijar, kusa da iyakar kasar Mali. A cikin yan shekarun da su ka shude, Ousmane ya fuskanci yan matsaloli daga al ummar shi, a dalili wata jita-jita da ta danganta shi da yan ta’ada masu ikirarin jihadi. Hakan ya kai shi ga barin yankin da ya ke zaune a da can




    Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

    Show more Show less
    20 mins
  • Daga wajan aikin gishiri a garin Bilma
    Jun 28 2023

    A cikin wanan shirin, Kagana Abari za ta fayyace yanda ta ke aiki a  wajan sarrafa gishiri da a ke cema kalala, kusa da karamar hukumar Bilma, a arewacin Nijar. Da kuma yanda su ke fuskantar matsalar muhalli da na yawaitar al umma, Musaman yanda matsowar hamada ke wahalda su. Hakan kan sa matasan su na tafiya cin rani, har aikin na su gishiri na neman bacewa sannu sannu. 



    Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

    Show more Show less
    15 mins

What listeners say about Al Ummar Can

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.