• Dabarun Kauce Wa Dagulewar Lissafi Sakamakon Ruwan Sama

  • Jul 24 2024
  • Duración: 23 m
  • Podcast

Dabarun Kauce Wa Dagulewar Lissafi Sakamakon Ruwan Sama

  • Resumen

  • A wannan yanayi na damina kusan kullum wuni ake yi ana tafka ruwan sama a wasu sassan Najeriya.

    Akwai masu sana’o’in da sai sun fita za a samu taro da sisi amma kuma babu hali.

    Shirin Daga Laraba zai tattauna lan dabarun da ya kamata masu sana’o’i su yi amfani da su domin ganin ruwan sama bai dagula musu lissafi ba.

    Más Menos

Lo que los oyentes dicen sobre Dabarun Kauce Wa Dagulewar Lissafi Sakamakon Ruwan Sama

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.