• Dalilin Takaddama Kan Rushe Hukumomin Raya Biranen Kaduna

  • Jul 26 2024
  • Length: 22 mins
  • Podcast

Dalilin Takaddama Kan Rushe Hukumomin Raya Biranen Kaduna  By  cover art

Dalilin Takaddama Kan Rushe Hukumomin Raya Biranen Kaduna

  • Summary

  • Send us a Text Message.

    Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta soke dokar da ta kirkiri hukumomin raya wasu biranen jihar uku.

    Wannan mataki dai ya haifar da zazzafar muhawarar a kan nasabarsa da nuna yatsa da ake yi a tsakanin gwamnati mai ci da wadda ta gada.

    Shirin Najeriya a Yau zai binciki dalilin daukar wannan mataki da yadda zai shafi ci gaban kananan hukumomin da abin ya shafa.



    Show more Show less
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

What listeners say about Dalilin Takaddama Kan Rushe Hukumomin Raya Biranen Kaduna

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.