• Kashi na 39 – Ta'addancin fitila mai mugun haske a garin Jena

  • Nov 17 2015
  • Length: 15 mins
  • Podcast

Kashi na 39 – Ta'addancin fitila mai mugun haske a garin Jena  By  cover art

Kashi na 39 – Ta'addancin fitila mai mugun haske a garin Jena

  • Summary

  • Da isarsu garin Jena, sai Paula da Philipp suka shiga binciken wannan lamari na ta'addancin. Kafin haka ma ashe an sake aikata wannan lamari. To, me yake faruwa haka? A kan hanyarsu ta zuwa otel, 'yan jaridar sun sami damar tambayar direban tasin da suke ciki a kan wannan abin da yake faruwa a gari. Sai ma kuma kawai suka yi kacibus da abin a gabansu: wani yana fasa maduban motocin mutane da fitila mai mugun haske. Ko wannan harin yana da nasaba da taron da aka yi ne yanzu haka a kan fitila mai haske a garin Jena? Yanayin kalmomin nahawu dai a wannan darasi ba su da wahala. Farfesa ya yi bayanin kalmomin wuri da bayanau kamar su "mit", da "zu", da kuma "in" wadanda suke daukar jakada.
    Show more Show less
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

What listeners say about Kashi na 39 – Ta'addancin fitila mai mugun haske a garin Jena

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.