• Me Ya Sa Gwamnoni Ke Rige-Rigen Yin Zaben Kananan Hukumomi?

  • Jul 18 2024
  • Duración: 22 m
  • Podcast

Me Ya Sa Gwamnoni Ke Rige-Rigen Yin Zaben Kananan Hukumomi?  Por  arte de portada

Me Ya Sa Gwamnoni Ke Rige-Rigen Yin Zaben Kananan Hukumomi?

  • Resumen

  • Send us a Text Message.

    Gwamnoni da dama a Najeriya sun bayyana aniyarsu ta gudanar da zabukan kananan hukumomi kafin karshen wannan shekarar.

    Zuwa yanzu jihohi 13 aka lissafa za su gudanar da zabubbukan, lamarin da wasu ke alakantawa da hukuncin Kotun Koli da ya bai wa kananan hukumomin ’yancin cin gashin kai.

    Shirin Najeriya a yau zai yi bincike ne don gano gaskiyar wannan lamari.

    Más Menos
activate_primeday_promo_in_buybox_DT

Lo que los oyentes dicen sobre Me Ya Sa Gwamnoni Ke Rige-Rigen Yin Zaben Kananan Hukumomi?

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.