• Yadda Za Ku Gane Shafukan Tallafin Gwamnati Na Bogi

  • Aug 7 2024
  • Duración: 24 m
  • Podcast

Yadda Za Ku Gane Shafukan Tallafin Gwamnati Na Bogi

  • Resumen

  • Gwamnati na fidda shafukan da ‘yan kasa za su iya neman bashi ko tallafi, a lokaci guda kuma masu zamba ta intanet na bullo da shafukan bogi domin yaudarar al’umma.

    Yana da kyau mutum ya iya tantance shafin da za a iya yi masa kuste musamman abin da ya shafi kudi.

    Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi bayani kan yadda za ku tantance shafukan intanet na tallafin gwamnati na bogi da na gaske.

    Más Menos

Lo que los oyentes dicen sobre Yadda Za Ku Gane Shafukan Tallafin Gwamnati Na Bogi

Calificaciones medias de los clientes

Reseñas - Selecciona las pestañas a continuación para cambiar el origen de las reseñas.